Littafi Mai Tsarki yana dauke da “maganar Allah” kuma ya ce Allah “ba ya iya yin karya.” (1 Tasalonikawa 2:13; Titus 1:2) Hakan gaskiya ne, ko dai Littafi Mai Tsarki yana cike da karya da kuma tatsuniyoyi ne kawai?