Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada

Mahaliccinmu yana so ja-gorance mu, ya kāre mu kuma ya albarkace mu.

Gabatarwa

Allah yana koya mutane da duk fadin duniya yadda za su yi rayuwa mai inganci don yana kaunar su.

Ta Yaya Muke Sauraron Allah?

Kana bukata ka san abin da za ka yi da wanda zai taimaka maka ka yi hakan.

Wane Ne Allah Na Gaskiya?

Za ka iya sanin sunansa da kuma wasu halayensa.

Yaya Rayuwa Take a Lambun Adnin?

Sashe na farko na Littafi Mai Tsarki ya kwatanta yadda rayuwa take a aljanna da farko.

Sun Saurari Shaiɗan—Mene Ne Sakamakon?

Abubuwa marasa kyau suna faruwa.

Mene Ne Muka Koya Daga Labarin Babbar Rigyawa?

Ba labarin zamanin dā ba ne kawai.

Wane Ne Yesu?

Me ya sa yake da muhimmanci mu san shi?

Mece Ce Ma’anar Mutuwar Yesu a Gare Ka?

zai sa mu sami albarku da yawa.

A Yaushe Ne Duniya Za ta Zama Aljanna?

Littafi Mai Tsarki ya fada abubuwan da za su faru sa’ad da karshen ya kusa.

Jehobah Yana Saurarar Mu Kuwa?

Wadanne irin abubuwa ne za ka iya yin addu’a game da su

Ta Yaya Za Ka Iya Samun Iyali Mai Farin Ciki?

Wanda ya kafa iyali ya ba da shawara mai kyau da zai taimaka.

Mene Ne Muke Bukatar Mu Yi Don Mu Faranta wa Allah Rai?

Akwai abubuwan da Allah ba ya so, da wadanda yake so.

Ta Yaya Za Ka Kasance da Aminci ga Jehobah?

Idan ka kudura niyyar kasance da aminci, hakan zai shafe shawarwarin da za ka yanke.