Allah yana da lakabi da yawa, kamar Madaukaki, Mahalicci, da Ubangiji. (Ayuba 34:12; Mai-Wa’azi 12:1; Daniyel 2:47) Amma ya ba kansa suna kuwa?