Ka yi nazarin batutuwan da ke cikin Littafi Mai Tsarki bi-da-bi da taimakon waɗannan littattafan da ƙasidu da za ka iya saukowa.