Tun Yesu yana ƙarami, ya kafa mana misali mai kyau na bauta wa Jehobah da kuma yadda ya yi biyayya ga iyayensa.

Matasa, ta yaya za ku yi koyi da Yesu a hanyoyin nan?

  • 2:41, 42

    Ta wurin yin ayyuka na ibada:

  • 2:46, 47

    Ta wurin ci gaba da koya game da Jehobah:

  • 2:51, 52

    Ta wurin biyayya ga iyayenku: