Jehobah ya ba Maryamu wani aiki mai muhimmanci da ba a taɓa ba wani ba kuma ba za a ba ma wani ba. Kuma dalilin da ya sa aka ba ta aikin shi ne domin tana da sauƙin kai.

1:38, 46-55

Ta yaya furucin Maryamu ya nuna cewa . . .

  • tana da sauƙin kai?

  • tana da bangaskiya sosai?

  • ta san Nassosi?

  • ta gode wa Jehobah don gatan nan?