•  Waƙa ta 37 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Maganar Jehobah Tana Cika a Koyaushe”: (minti 10)

  • Irm 51:11, 28​—Jehobah ya faɗi sunan mutumin da zai halaka Babila (it-2-E 360 sakin layi na 2-3)

  • Irm 51:30​—Jehobah ya ce Babiloniyawa ba za su yaƙi Fasiyawa ba (it-2-E 459 sakin layi na 4)

  • Irm 51:37, 62​—Jehobah ya annabta cewa Babila za ta zama kango (it-1-E 237 sakin layi na 1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 51:25​—Me ya sa aka kira Babila “dutse mai-halakarwa”? (it-2-E 444 sakin layi na 9)

  • Irm 51:42​—Mene ne ma’anar furucin nan ‘tekun’ da zai “afko wa” Babila? (it-2-E 882 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 51:​1-11

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su nuna wa maigida bayanin da ke jw.org ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > TAIMAKO DOMIN IYALI.

RAYUWAR KIRISTA

 •  Waƙa ta 152

 • Ka Gaskata da Alkawuran Jehobah Kuwa?”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su riƙa tattauna annabcin Littafi Mai Tsarki da juna a kai a kai domin bangaskiyarsu ta yi ƙarfi.​—Ro 1:11, 12.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 13 sakin layi na 24-32

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 •  Waƙa ta 49 da Addu’a