•  Waƙa ta 75 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ezekiyel Ya Yi Shelar Saƙon Allah da Farin Ciki”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Ezekiyel.]

  • Eze 2:9–3:2​—Ezekiyel ya ci littafin da aka rubuta “maganar kuka da makoki da labarin bala’i” a ciki (w08 7/15 8 sakin layi na 6-7; it-1-E 1214)

  • Eze 3:3​—Ezekiyel ya yi farin cikin yin hidima ga Jehobah a matsayin annabi (w07 7/1 12 sakin layi na 3)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 1:​20, 21, 26-28​—Mece ce karusa na samaniya take wakilta? (w07 7/1 10 sakin layi na 6)

  • Eze 4:​1-7​—Da gaske ne cewa Ezekiel ya kwatanta abin da zai faru da Urushalima? (w07 7/1 3 sakin layi na 11)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 1:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-32​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-32​—Ka nuna bidiyon nan Gabatarwar Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya, sai ka ba da mujallar.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 151 sakin layi na 17​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA