Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAKOKI 1-5

Zama Masu Hakuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre

Zama Masu Hakuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre

Mene ne ya taimaka wa Irmiya ya jimre duk da wahalar da ya sha?

3:20, 21, 24, 26, 27

  • Ya kasance da tabbaci cewa Jehobah ba zai manta da bayinsa da suka tuba ba kuma zai magance matsalolinsu

  • Ya “sha wuya tun yana yaro.” Jimre jarrabawa tun muna matasa na taimaka mana mu jimre da ƙalubale sa’ad da muka girma

Waɗanne shirye-shirye ne zan yi don ƙalubalen da zan fuskata a nan gaba?

 

Mene ne zan yi don in zama mai haƙuri?