•  Waƙa ta 128 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Zama Masu Haƙuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Makoki.]

  • Ma 3:20, 21, 24​—Irmiya ya yi haƙuri kuma ya dogara ga Jehobah (w12 7/1 22 sakin layi na 3-4; w11 9/15 8 sakin layi na 8)

  • Ma 3:26, 27​—Jimre jarrabawa zai taimaka mana mu magance ƙalubalen da za mu fuskanta a nan gaba (w07 6/1 10 sakin layi na 4-5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ma 2:17​—Wace ‘magana’ ce Jehobah ya cika game da Urushalima? (w07 6/1 9 sakin layi na 2)

  • Ma 5:7​—Jehobah yana kama mutane da alhaki don zunuban kakaninsu ne? (w07 6/1 10 sakin layi na 1)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ma 2:20–3:12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.3​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.3​—Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w11 9/15 9-10 sakin layi na 11-13​—Jigo: Jehobah Ne Rabona.

RAYUWAR KIRISTA