KU KALLI BIDIYON NAN MUBAZZARI YA DAWO, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

 • Mene ne ya nuna cewa dangantakar David da Jehobah ta soma ɓacewa kuma ta yaya iyayensa da ɗan’uwansa da kuma dattawa suka yi ƙoƙari su taimaka masa?

 • Me ya nuna cewa Ɗan’uwa da ’Yar’uwa Barker iyayen kirki ne?

 • Wane darasi ne bidiyon ya koya mana game da . . .

  • sa aikinmu farko a rayuwa?

  • abokan banza?

  • jin shawara?

  • tuba da kuma yafewa?