Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 24-27

Annabcin da Aka Yi Game da Tyre Ya Sa Mu Gaskata da Kalmar Allah

Annabcin da Aka Yi Game da Tyre Ya Sa Mu Gaskata da Kalmar Allah
DUBA
Kalma
Hoto

Littafi Ezekiyel ya faɗi yadda za a halaka Tyre.

  • 26:7-11

    Bayan shekara ta 607 K.H.Y., wane ne ya halaka birnin Tyre?

  • 26:4, 12

    A shekara ta 332 K.H.Y., wane ne ya yi amfani da bulon gidajen birnin Tyre da aka halaka wajen gina gada zuwa tsibirin Tyre kuma ya halaka ta?

Waɗanne annabci ne kake ɗokin gani sun cika?