Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

31 ga Yuli–6 ga Agusta

EZEKIYEL 24-27

31 ga Yuli–6 ga Agusta
 • Waƙa ta 81 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Annabcin da Aka Yi Game da Tyre Ya Sa Mu Gaskata da Kalmar Allah”: (minti 10)

  • Eze 26:3, 4​—Jehobah ya annabta cewa za a halaka Tyre kuma ya faɗa hakan fiye da shekara 250 kafin ya faru (si-E 133 sakin layi na 4)

  • Eze 26:7-11​—Ezekiyel ya ambata ƙasar da za ta halaka Tyre da kuma shugabanta (ce-E 216 sakin layi na 3)

  • Eze 26:4, 12​—Ezekiyel ya annabta cewa za a jefa ganuwar Tyre da gidajenta da kuma yashinta cikin kogi (it-1-E 70)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani (minti 8)

  • Eze 24:6, 12​—Mece ce tsatsar da ke cikin tukunya take wakilta? (w07 7/1 12 sakin layi na 7)

  • Eze 24:16, 17​—Me ya sa bai kamata Ezekiyel ya yi kuka ba sa’ad da matarsa ta mutu? (w88 9/15 21 sakin layi na 24)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 25:​1-11

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Kowane warƙa​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Kowane warƙa​—Ka gabatar da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? kuma ka tattauna shi (amma kada ka nuna bidiyon).

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 23 sakin layi na 13-15​—Ka gayyato mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 134

 • Yin Imani da Maganar Allah na Taimaka Mana Mu Jimre: (minti 15) Tattaunawa da aka ɗauko daga nassosin nan Ishaya 33:24; 65:21, 22; Yohanna 5:28, 29; da Ru’ya ta Yohanna 21:4. Ka saka bidiyon nan Ku Yi Ɗokin Abubuwan da Mulkin Allah Zai Yi. Ka ƙarfafa kowa ya yi tunani a kan yadda rayuwa za ta kasance cikin aljanna, musamman sa’ad da suke fuskantar matsaloli.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 15 sakin layi na 29-36, akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 88 da Addu’a