Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 11-14

Kana da Zuciya Mai Laushi Kuwa?

Kana da Zuciya Mai Laushi Kuwa?

Mene ne ra’ayin Jehobah?

11:19

  • Nishaɗi

  • Kaya da Kuma Ado

  • Ƙauna da Gafartawa

Ta yaya zan bi ƙa’idodin Jehobah da kyau?

11:20

  • Nishaɗi

  • Kaya da Kuma Ado

  • Ƙauna da Gafartawa