Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

5-​11 ga Yuli

EZEKIYEL 11-14

5-​11 ga Yuli
 • Waƙa ta 52 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kana da Zuciya Mai Laushi Kuwa?”: (minti 10)

  • Eze 11:17, 18​—Jehobah ya ce zai maido da bauta ta gaskiya (w07 7/1 10 sakin layi na 4)

  • Eze 11:19​—Jehobah zai iya ba mu zuciyar da za ta sa mu riƙa bin umurninsa (w16.05 15 sakin layi na 9)

  • Eze 11:20​—Jehobah yana so mu riƙa aikata abubuwan da muke koya

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 12:26-28​—Wane hakki ne waɗannan ayoyin suka ce bayin Jehobah suke da shi? (w07 7/1 12 sakin layi na 1)

  • Eze 14:13, 14​—Da aka ambaci sunan waɗannan mutanen, mene ne hakan ya koya mana game da Jehobah? (w16.05 26 sakin layi na 13; w07 7/1 12 sakin layi na 2)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 12:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 154

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 15) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb17 shafi na 41-43)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 14 sakin layi na 15-23, akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 43 da Addu’a