Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | EZEKIYEL 21-23

Mutumin da Ya Cancanta Ne Zai Yi Sarauta

Mutumin da Ya Cancanta Ne Zai Yi Sarauta
DUBA
Kalma
Hoto

Yesu ne ya cancanci yin sarauta kuma hakan ya cika annabcin Ezekiyel.

  • Ge 49:10

    Daga wane zuriya ne Almasihun ya fito?

  • 2Sa 7:12, 16

    Sarautar wa za ta dawwama har abada?

  • Mt 1:16

    Daga ɓangaren waye ne Matta ya ambata zuriyar don ya nuna cewa Yesu ne ya cancanci yin sarauta?

Wane darasi ne ka koya daga Jehobah a yadda ya bi tsari mai kyau sa’ad da yake shirin Yesu ya zama sarki?