Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2017

24-30 ga Yuli

EZEKIYEL 21-23

24-30 ga Yuli
 • Waƙa ta 99 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Mutumin da Ya Cancanta Ne Zai Yi Sarauta”: (minti 10)

  • Eze 21:25​—Sarki Zadakiya ne mugun “sarkin Isra’ila” (w07 7/1 12 sakin layi na 4)

  • Eze 21:26​—Za a daina zaɓan sarakan Urushalima daga ƙabilar Dauda (w11 8/15 9 sakin layi na 6)

  • Eze 21:27​—Yesu Kristi ne ya cancanci yin sarauta (w14 10/15 10 sakin layi na 14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani (minti 8)

  • Eze 21:3​—Mene ne ma’anar “takobin” da Jehobah ya zaro daga gidansa? (w07 7/1 12 sakin layi na 6)

  • Eze 23:49​—Wane zunubi ne aka ambata a sura ta 23, kuma wane darasi ne muka koya? (w07 7/1 12 sakin layi na 11)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 21:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg​—⁠Ka gabatar da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? kuma ka tattauna shi (amma kada ka nuna bidiyon).

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) bhs​—⁠Ka gabatar da bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? wa wani da kake ba mujallu a kai a kai kuma ka tattauna shi (amma kada ka nuna bidiyon).

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 217 sakin layi 3 zuwa 4

RAYUWAR KIRISTA