• Waƙa ta 11 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kana Cika Alkawuranka Kuwa?”: (minti 10)

  • Eze 17:1-4​—Sarkin Babila ya cire Yekoniya daga mulki kuma ya naɗa Zadakiya a matsayin sarkin Yahuda (w07 7/1 11 sakin layi na 5)

  • Eze 17:7, 15​—Zadakiya ya karya alkawarin da ya yi kuma ya nemi taimako daga mutanen Masar (w07 7/1 11 sakin layi na 5)

  • Eze 17:18, 19​—Jehobah ya ɗauka cewa Zadakiya zai cika alkawarinsa (w12 10/15 30 sakin layi na 11; w88 12/1 15 sakin layi na 8)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 16:60​—Mene ne “alkawari madawwami,” kuma su wane ne alkawarin ya shafa? (w88 12/1 15 sakin layi na 7)

  • Eze 17:22, 23​—Wane ne ‘toho mai taushi’ da Jehobah ya ce zai dasa? (w07 7/1 11 sakin layi na 5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 16:​28-42

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 36

 • Ka Cika Wa’adinka Ko da Ba Ka Jin Daɗin Aurenka: (minti 10) Jawabin da dattijo zai bayar da aka ɗauko daga Awake! na Maris 2014, shafi na 14-15.

 • Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Riƙa Faɗin Gaskiya: (minti 5) Ka saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah​—Ka Riƙa Faɗin Gaskiya. Bayan haka, ka gayyaci wasu yara zuwa kan bagadi kuma ka yi musu tambayoyi game da bidiyon.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 15 sakin layi na 1-8

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 137 da Addu’a