Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Ana wa’azi gida-gida a ƙasar Italiya

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Yuli 2017

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da Hasumiyar Tsaro kuma a koyar da gaskiya game da wahalar da muke sha. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana da Zuciya Mai Laushi Kuwa?

Ta yaya ne zuciyarmu take yanke mana shawarar game da nishadi da kaya da kuma ado? Mene ne ake nufin da zuciya mai laushi?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Cika Alkawuranka Kuwa?

Mene ne muka koya daga misalin Sarki Zadakiya game da rashin cika alkawari?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Idan Jehobah Ya Yafe Mana, Yana Sake Tunawa da Zunubin Ne?

Wadanne misalai ne suka nuna cewa Jehobah yana yafe zunubai? Ta yaya yadda ya bi da Dauda da Manasseh da kuma Bitrus zai sa mu tabbata da yafuwarsa?

RAYUWAR KIRISTA

Za Ka Yafe Wa Kanka Kuwa?

Yana iya yi mana muya mu yafe wa kanmu don zunubin da muka yi ko da Allah ya riga ya yafe mana. Mene ne zai taimaka?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Mutumin da Ya Cancanta Ne Zai Yi Sarauta

Ta yaya Yesu ya cika annabcin da annabi Ezekiyel ya rubuta game da wani sarki? Mene ne hakan ya koya mana game da Jehobah?

RAYUWAR KIRISTA

Abubuwan da Bai Kamata a Yi Ba a Wa’azi

Sa’ad da muke kofar wani, ba za mu sani ba idan yana kallonmu. Wadanne abubuwa ne bai kamata mu yi ba sa’ad da muke kofar wani?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Annabcin da Aka Yi Game da Tyre Ya Sa Mu Gaskata da Kalmar Allah

Annabcin da Ezekiyel ya yi sun cika a hanya mai ban mamaki.