Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 79-86

Wane ne Ya Fi Muhimmanci A Rayuwarka?

Wane ne Ya Fi Muhimmanci A Rayuwarka?

Wataƙila wanda ya rubuta Zabura ta 83 ya fito ne daga zuriyar Balawi Asaph, da ya yi rayuwa a zamanin Sarki Dauda. An rubuta wannan zaburar ne a lokacin da magabta suke wa bayin Allah barazana.

83:1-5, 16

  • Sa’ad da marubucin zaburar yake addu’a, ya mai da hankali ne ga suna da kuma sarautar Jehobah ba nasa yanayin ba

  • Bayin Allah a yau suna fuskantar matsaloli da yawa. Jimrewa da muke yi yana ɗaukaka Jehobah

83:18

  • Jehobah yana so mu san sunansa

  • Wajibi ne mu nuna ta ayyukanmu cewa Jehobah ne ya fi muhimmanci a rayuwarmu