Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Yuli 2016

 RAYUWAR KIRISTA

Tsarin Ayyuka na Hidimar Majagaba na Kullum

Tsarin Ayyuka na Hidimar Majagaba na Kullum

Kana bukatar ka tsara lokacinka don ka ji daɗin hidimar majagaba na kullum. Idan kana wa’azi na awa sha takwas kowane mako, za ka iya yin hidimar majagaba na kullum kuma ka sami lokacin hutu! Idan ka tsara hidimarka da kyau, za ka iya bi da yanayoyin da ba ka yi tsammanin su ba, kamar rashin lafiya da dai sauran su. Tsarin nan da ke ƙasa ya nuna yadda za ka iya cim ma hakan ko da kai ma’aikaci ne na cikakken lokaci ko na ɗan lokaci ko kuma ba ka da ƙoshin lafiya. Wataƙila tsara ayyukanku da kyau zai iya ba wani a iyalinku damar soma hidimar majagaba na kullum a watan Satumba. Zai yi kyau ku tattauna wannan batun a ibadarku ta iyali na gaba.

NI MA’AIKACI NE NA ƊAN LOKACI

Litinin

AIKI

Talata

AIKI

Laraba

AIKI

Alhamis

Awa 6

Jumma’a

Awa 6

Asabar

Awa 4

Lahadi

Awa 2

NI MA’AIKACI NE NA CIKAKKEN LOKACI

Litinin

Awa 2

Talata

Awa 2

Alhamis

TARO NA TSAKIYAR MAKO

Alhamis

Awa 2

Jumma’a

Awa 2

Asabar

Awa 6

Lahadi

Awa 4

BA NI DA ƘOSHIN LAFIYA

Litinin

HUTU

Talata

Awa 3

Laraba

Awa 3

Alhamis

Awa 3

Jumma’a

Awa 3

Asabar

Awa 3

Lahadi

Awa 3