Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ana wa wata da ke tsinka ganyen shayi wa’azi a ƙasar Kamaru

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Yuli 2016

Gabatarwa

Yadda za a ba da Hasumiyar Tsaro da Albishiri Daga Allah! Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Yabi Jehobah Mai Jin Addu’a

Me ya sa ya dace ka roki Jehobah ya taimaka maka ka cika alkawuranka? Ta yaya addu’o’inka za su nuna cewa ka dogara ga Jehobah? (Zabura 61-65)

RAYUWAR KIRISTA

Saukaka Rayuwarmu Zai Sa Mu Yabi Allah

Mene ne za ka iya cim ma idan ka saukaka rayuwarka? Ta yaya za ka iya yin koyi da salon rayuwar Yesu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya

Wane darasi ne za mu iya koya daga himmar Dauda? Mene ne himma don bauta ta gaskiya take motsa mu mu yi? (Zabura 69-72)

RAYUWAR KIRISTA

Za Ka Iya Hidimar ta Shekara Daya?

Wadanda suke a shirye su gwada wannan hidima za su sami albarka sosai.

RAYUWAR KIRISTA

Tsarin Ayyuka na Hidimar Majagaba na Kullum

Za ka yi mamakin sanin cewa mutanen da ba su da isasshen lokaci ko koshin lafiya za su iya hidimar majagaba.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Tuna da Ayyukan Jehobah

Mene ne ayyukan Jehobah? Ta yaya za mu amfana idan muka yi bimbini a kansu? (Zabura 74-78)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Wane ne Ya Fi Muhimmanci A Rayuwarka?

Marubucin Zabura ta 83 ya nuna cewa Jehobah ne ya fi muhimmanci a rayuwarsa. Ta yaya mu ma za mu iya nuna hakan?