2:1-11

Mu’ujizar da Yesu ya fara yi ta nuna mana yadda halinsa yake. Mene ne labarin Littafi Mai Tsarkin nan ya koya mana game da furuci da suke gaba?

  • Ko da yake Yesu ya mai da hankali ga yin wa’azi, amma ya nemi lokaci don ya shaƙata da abokanansa

  • Yesu ya damu da yadda mutane suke ji

  • Yesu mai bayarwa ne