• Waƙa ta 13 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Yohanna.]

  • Yoh 2:​1-3​—Wani abin kunya ya so ya faru a wani bikin aure da aka yi (w15 6/15 4 sakin layi na 3)

  • Yoh 2:​4-11​—Mu’ujizar da Yesu ya yi ta ƙarfafa bangaskiyar almajiransa (mwbr18.09-HA jy 41 sakin layi na 6)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Yoh 1:1​—Me ya sa muka ce Yohanna ba ya nufin “Kalman” daidai yake da Allah Maɗaukaki? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga bh 203 sakin layi na 1

  • Yoh 1:29​—Me ya sa Yohanna mai Baftisma ya kira Yesu “Ɗan Rago na Allah”? (mwbr18.09-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 1:​1-18

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 38

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 8)

 • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Satumba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 12 sakin layi na 9-14

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 121 da Addu’a