Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ana tattauna Kalmar Allah da wata mata a Koriya

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Satumba 2018

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da yadda Allah yake kula da ’yan Adam.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko

Mu’ujiza ta farko da Yesu ya yi, ta nuna mana irin halin kirki da yake da shi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yesu Ya Yi Ma Wata Basamariya Wa’azi

Ya yi amfani da irin rayuwar da take yi don ya yi mata kwatanci.

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yin Hira da Mutane da Zai Kai ga Yin Wa’azi

Ta yaya za mu kyautata yadda muke wa’azi ta wurin tattauna da mutane da ba mu saba da su ba?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Yayin da Kuke Bin Yesu

Wasu cikin almajiran Yesu sun bar binsa don ba su kasance da ra’ayin da ya dace sa’ad da suke binsa ba.

RAYUWAR KIRISTA

Ba a Barnatar da Kome Ba

Kamar yadda Yesu ya yi, za mu nuna cewa mu masu godiya ne idan ba ma barnatar da abubuwan da Jehobah ya tanadar mana.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yesu Ya Ɗaukaka Ubansa

Abin da Yesu ya fi damuwa da shi shi ne ya yi aikin da Jehobah ya ba shi.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kasance da Saukin Kai da Sanin Yakamata Kamar Yesu

Ta yaya za mu yi koyi da Yesu sa’ad da muka sami wata gata a ikilisiya?