Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

25 ga Satumba–1 ga Oktoba

DANIYEL 4-6

25 ga Satumba–1 ga Oktoba
 •  Waƙa ta 67 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?”: (minti 10)

  • Da 6:7-10​—Daniyel ya yi hassada da ransa don ya ci gaba da bauta wa Jehobah (w10 11/15 6 sakin layi na 16; w06 11/1 18 sakin layi na 12)

  • Da 6:16, 20​—Sarki Darius ya lura cewa Daniyel yana da dangantaka mai kyau da Jehobah (w03 10/1 13 sakin layi na 2)

  • Da 6:22, 23​—Jehobah ya albarkaci Daniyel don bai daina bauta masa ba (w10 2/15 18 sakin layi na 15)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Da 4:10, 11, 20-22​—Mene ne babbar bishiyar da Nebuchadnezzar ya gani a mafarki take wakilta? (w07 9/1 19 sakin layi na 3)

  • Da 5:17, 29​—Me ya sa Daniyel bai karɓi kyautar da Sarki Belshazzar ya ba shi da farko ba, amma ya karɓe ta daga baya? (w88 10/1 30 sakin layi na 3-5; dp-E 109 sakin layi na 22)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 4:29-37

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar Gayyata

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar Gayyata​—An ba da takardar gayyata a ziyara ta farko. Ka yi koma ziyara.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 129 sakin layi na 16​—Ka ƙarfafa ɗalibin ya kasance da aminci duk da tsanantawa daga danginsa.

RAYUWAR KIRISTA