Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Satumba 2017

 RAYUWAR KIRISTA

Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci

Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci

Ku kalli bidiyon nan Ku Nuna Aminci ta Wajen Amincewa da Hukuncin Jehobah​—Ku Guji Masu Zunubi da Suka Ƙi Su Tuba, sai ku amsa tambayoyin nan:

  • Wane yanayi ne ya gwada amincin iyayen Sonja?

  • Mene ne ya taimaka musu su riƙe aminci?

  • Ta yaya Sonja ta amfana daga amincinsu ga Jehobah?