Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ana gayyatar mutane zuwa taronmu a Tsibirin Cook

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Satumba 2017

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da Hasumiyar Tsaro da kuma koyar da gaskiya game da Littafi Mai Tsarki da kuma kimiyya. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

An Maido da Bauta ta Gaskiya!

Wahayin da aka saukar wa Ezekiyel game da haikali ya tabbatar wa Isra’ilawan da suke zaman bauta cewa za a maido da bauta ta gaskiya.

RAYUWAR KIRISTA

Me Ya Sa Kake Son Bauta ta Gaskiya?

An daukaka bauta ta gaskiya. Kana bimbini a kan gatan da kake da shi na koya game da Jehobah da kuma bauta masa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Albarkar da Isra’ilawa Za Su Mora Bayan Sun Koma Kasarsu

Wahayin da Ezekiyel ya gani game da haikali ya tabbatar da cewa za a maido da bauta ta gaskiya kuma hakan zai sa su kasance da tsari da hadin kai da kuma kwanciyar hankali.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Za Mu Sami Lada Idan Mun Rike Aminci

Labarin Ibraniyawa ukun nan zai iya karfafa mu mu rike amincinmu ga Jehobah.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Jarraba Ku

Yesu Kristi ya rike amincinsa sa’ad da aka jarrabace shi. Shin ’yan Adam za su iya rike amincinsu ga Allah sa’ad da aka jarraba su?

RAYUWAR KIRISTA

Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci

Idan aka yi wa wani danginmu yankan zumunci, muna bukatar mu rike amincinmu ga Allah. Mene ne zai taimaka mana mu rike amincinmu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?

Daniyel ya ci gaba da bauta wa Allah. Bai bar kome ya hana shi yin ibadarsa ga Jehobah ba.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Koya Musu Su Rika Bauta wa Jehobah

Ku koya wa sababbi masu shela tun da wuri su rika fita wa’azi a kai a kai. Ku koya musu su kware sosai.