• Waƙa ta 59 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ƙirarmu Abin Al’ajabi Ne”: (minti 10)

  • Za 139:14—Yin bimbini a kan ayyukan Jehobah zai sa mu riƙa yaba masa (w07 7/1 13 sakin layi na 1-4)

  • Za 139:15, 16—Ƙwayar halitta da ke jikinmu ta nuna cewa Jehobah yana da iko da kuma hikima (w07 7/1 14 sakin layi na 7-11)

  • Za 139:17, 18—ʼYan Adam sun yi dabam da sauran halittu don suna da yaruka kuma suna tunani (w07 7/1 15 sakin layi na 12-13; w06 9/1 31 sakin layi na 7)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 136:15—Wane darasi muka koya daga wannan ayar? (it-1 783 sakin layi 5)

  • Za 141:5—Mene ne Sarki Dauda ya amince da shi? (w15 4/15 31 sakin layi na 1)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 139:1-24

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA