Ana kiran Zabura ta 120 zuwa 134 Waƙar Haurawa Zuwa Sujada. Urushalima tana kan tudu kuma mutane da yawa sun ce waɗannan waƙoƙi ne da Isra’ilawa suke rerawa yayin da suke haurawa tudun don su halarci idi na shekara-shekara.

An kwatanta yadda Jehobah yake kāre mutane a kalmomi kamar su . . .

121:3-8

  • makiyayi da ke a faɗake

  • kāriya daga rana

  • mayaƙi mai aminci