145:1-5

Dauda ya lura cewa girman Jehobah ba shi da iyaka kuma hakan ya motsa shi ya yabe shi har abada

145:10-12

Bayin Jehobah masu aminci suna kamar Dauda domin suna shelar ayyuka masu girma na Jehobah a koyaushe

145:14

Dauda yana da tabbaci cewa Jehobah yana so kuma yana da ikon kula da dukan bayinsa