• Waƙa ta 134 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Mai Girma Ne Kuma Ya “Isa Yabo Ƙwarai”: (minti 10)

  • Za 145:1-9—Girman Jehobah bai da iyaka (w04 2/1 3 sakin layi na 3-4; 4 sakin layi na 7-8; 7 sakin layi na 20-21; 8 sakin layi na 2)

  • Za 145:10-13—Bayin Jehobah masu aminci suna yaba masa (w04 2/1 9 sakin layi na 3-6)

  • Za 145:14-16—Jehobah yana taimaka da kuma kiyaye bayinsa amintattu (w04 2/1 10-11 sakin layi na 10-14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 143:8—Ta yaya ayar nan take taimaka mana mu riƙa rayuwar da ke ɗaukaka Allah kullum? (w10 1/15 21 sakin layi na 1-2)

  • Za 150:6—Mene ne aya ta ƙarshe a littafin Zabura ta nanata? (it-2 448)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 145:1-21

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Bi 5:7—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 37:9-11—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 9 sakin layi na 3—Ka taimaki ɗalibin ya yi amfani da abin da yake koya.

RAYUWAR KIRISTA