Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Satumba 2016

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da mujallar Hasumiyar Tsaro da kuma gaskiyar da ke cikin Littafi Mai Tsarki da ta nuna cewa Allah yana kula da mu da gaske. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”

Mene ne yin tafiya cikin shari’ar Jehobah yake nufi? Marubucin Zabura ta 119 ya kafa mana misali mai kyau a yau.

RAYUWAR KIRISTA

Idan Karamin Yaro Ne a Gida

Abin da za mu yi don nuna cewa muna girmama iyaye.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Daga Wurin Ubangiji Taimakona Yake Fitowa”

Zabura ta 121 ta bayyana yadda Jehobah yake kāre mu.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kirarmu Abin Al’ajabi Ne

A Zabura ta 139, Dauda ya yabi Allah don halittun masu ban al’ajabi.

RAYUWAR KIRISTA

Ka Guji Abubuwan Nan Sa’ad da Kake Nazarin Littafi Mai Tsarki

Me ya kamata mu yi don mu ratsa zuciyar dalibinmu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Mai Girma Ne Kuma Ya “Isa Yabo Kwarai”

Zabura ta 145 ta nuna yadda Dauda ya ji domin Jehobah yana kula da amintattun bayinsa.

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Karfafa Masu Son Sakonmu Su Halarci Taro

Mutanen da ba shaidu ba suna yawan samun ci gaba sa’ad da suka soma halartar taronmu.