13:5, 12-15

Da Yesu ya wanke ƙafafun almajiransa, ya koya musu darasi a kan kasancewa da sauƙin kai da kuma yi wa ’yan’uwansu hidima.

Ta yaya zan kasance da sauƙin kai sa’ad da . . .

  • na sami saɓani da ’yan’uwa a ikilisiya?

  • aka ba ni shawara ko aka min gyara?

  • ake so a gyara ko share Majami’ar Mulki?