• Waƙa ta 100 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Na Nuna Muku Misali”: (minti 10)

  • Yoh 13:5​—Yesu ya wanke ƙafafun almajiransa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Yoh 13:​12-14​—Hakkin almajiran ne su “wanke wa juna” ƙafa (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Yoh 13:15​—Ya kamata dukan almajiran Yesu su zama masu sauƙin kai kamar sa (w99 3/1 31 sakin layi na 1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Yoh 14:6​—Ta yaya Yesu ya zama ‘hanya da gaskiya da kuma rai’? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Yoh 14:12​—Ta yaya waɗanda suka ba da gaskiya ga Yesu za su yi “ayyukan da suka fi” wanda ya yi? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 13:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi yayin da kake tattauna da wani a wurin harkokinka na yau da kullum.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA