10:1-5, 11, 14, 16

Abin da ke sa dangantaka mai kyau tsakanin makiyayi da tumakinsa shi ne, makiyayin ya san kome game da tumakinsa, su kuma sun san makiyayinsu kuma sun amince da shi. Yesu makiyayi Mai Kyau, ya san bukatun kowane tumakinsa da kasawarsa da kuma ƙarfinsa. Su kuma sun san makiyayinsu kuma sun amince da shugabancinsa.

Ta yaya Yesu Makiyayi Mai Kyau, yake, . . .

  • tattara tumakinsa?

  • kula da tumakinsa?

  • kāre tumakinsa?

  • ciyar da tumakinsa?