2:​28, 29

Kiristoci shafaffu suna saka hannu a yin annabci. Suna haka ta wajen yin magana game da “ayyuka masu-girma na Allah” da kuma yaɗa ‘bishara ta mulki.’ (A. M. 2:​11, 17-21; Mt 24:14) Waɗansu tumaki suna goyon bayan su a wannan aikin

2:32

Mene ne yake nufi a ‘kira sunan Jehobah’?

  • Sanin sunan

  • Daraja sunan

  • Dogara ga Wanda ke da sunan

Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya zan goyi bayan shafaffu a wannan annabcin da suke yi?’