Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Oktoba 2017

30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba

JOEL 1-3

30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba
 •  Waƙa ta 143 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Joel.]

  • Joe 2:​28, 29​—Shafaffun Kiristoci suna aiki a matsayin kakakin Jehobah (w02 8/1 27 sakin layi na 4-5; jd-E 167 sakin layi na 4)

  • Joe 2:​30-32​—Mutanen da suke kiran sunan Jehobah ne kaɗai za su tsira a lokacin yaƙin Armageddon (w07 11/1 29 sakin layi na 2)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Joe 2:​12, 13​—Mene ne waɗannan ayoyin suka koya mana game da tuba ta gaskiya? (w07 11/1 29 sakin layi na 5)

  • Joe 3:14​—Mene ne “kwarin yankan shari’a”? (w07 11/1 29 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Joe 2:28–3:8

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG​—Ka riga ka ba da katin a haɗuwa ta fari. Ka ci gaba da tattaunawar kuma ka kammala da nuna wa ɗalibin inda zai kalli bidiyo a jw.org.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 196-197 sakin layi na 3-5

RAYUWAR KIRISTA