Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | HOSIYA 8-14

Ka Yi Iya Kokarinka a Bautar Jehobah

Ka Yi Iya Kokarinka a Bautar Jehobah

14:2, 4, 9

Idan ka yi iya ƙoƙarinka a hidimar Jehobah, hakan zai sa shi farin ciki kuma kai ma za ka amfana

DANGANTAKARKA DA JEHOBAH

  1. Ka ba Jehobah hadaya ta yabo

  2. Jehobah zai gafarta zunubanka, ya amince da kai kuma ka zama abokinsa

  3. Ka shaida yadda biyayya ga Jehobah take kawo albarka, kuma hakan zai sa ka ci gaba da bauta masa da dukan ƙarfinka

A wace hanya ce zan bauta wa Jehobah da dukan ƙarfina?