Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Oktoba 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | DANIYEL 7-9

Daniyel Ya Yi Annabci a Kan Zuwan Almasihu

Daniyel Ya Yi Annabci a Kan Zuwan Almasihu
DUBA
Kalma
Hoto

9:24-27

“MAKONNI 70” (SHEKARA 490)

 • “MAKONNI 7” (SHEKARA 49)

  455 K.H.Y. ‘Fitowar doka a gina Urushalima’

  406 K.H.Y. An sake gina Urushalima

 • “MAKONNI 62” (SHEKARA 434)

 • “MAKO 1” (SHEKARA 7)

  29 B.H.Y. Almasihu ya bayyana

  33 B.H.Y. An “datse” Almasihu

  36 B.H.Y. Ƙarshen makonni 70