Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

16-22 ga Oktoba

HOSIYA 1-7

16-22 ga Oktoba
 •  Waƙa ta 18 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Yana Son Nuna Ƙauna da Aminci, Kai Fa?”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Hosiya.]

  • Ho 6:​4, 5​—Rashin ƙauna da kuma amincin Isra’ilawa ya sa Jehobah baƙin ciki (w10 8/15 25 sakin layi na 18)

  • Ho 6:6​—Jehobah zai yi farin ciki idan mun nuna ƙauna da aminci (w07 10/1 15 sakin layi na 3; w07 7/1 19 sakin layi na 7)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ho 1:7​—A wane lokaci ne aka nuna wa Isra’ilawa jinƙai kuma aka cece su? (w07 10/1 13 sakin layi na 7)

  • Ho 2:18​—A wace hanya ce ayar nan ta cika a dā kuma yaya za ta cika a nan gaba? (w05 12/1 6 sakin layi na 16; g05-E 9/8 12 sakin layi na 2)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ho 7:​1-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Yo 5:3​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) K. Sh 30:​11-14; Ish 48:​17, 18​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka nuna musu dandalin jw.org. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 12-13 sakin layi na 16-18​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA