Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Oktoba 2017

Gabatarwa

Gabatarwa

AWAKE!

Tambaya: Me ya sa ya kamata mu yi shiri tun da wuri kafin bala’i ya auku?

Nassi: Mis 27:12

Littafi: Wannan mujallar ta bayyana abin da ya kamata mu yi kafin bala’i ya auku, sa’ad da yake aukuwa da kuma bayan haka.

KU KOYAR DA GASKIYA

Tambaya: Ta yaya za mu nuna cewa muna ƙaunar Allah?

Nassi: 1Yo 5:3

Gaskiya: Idan muna bin dokokin Allah, hakan zai nuna cewa muna ƙaunar sa.

MATATTU ZA SU SAKE RAYUWA KUWA? (T-35)

Tambaya: Mutane da yawa a duniya sukan yi bukukuwa kowace shekara don su tuna da matattu. Za mu sake ganin waɗanda suka mutu kuwa?

Nassi: A. M. 24:15

Littafi: Wannan warƙar ta bayyana yadda za ka amfana daga tashin matattu. [Idan zai yiwu, ka nuna bidiyon nan Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa?]

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.