Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Oktoba 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 22-26

“Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”

“Ka Koya wa Yaro Yadda Zai Yi Zamansa”

Littafin Misalai yana ɗauke da shawara mai kyau ga iyaye. Lanƙwasa reshen itacen da bai yi girma ba tukun zai iya shafansa yayin da yake girma. Hakazalika, koyar da yara tun suna ƙanana zai taimaka musu su bauta wa Jehobah sa’ad da suka yi girma.

22:6

  • Muna bukatar lokaci da kuma ƙoƙari don mu koyar da yara

  • Wajibi ne iyaye su kafa misali mai kyau wajen koyar da yaransu da ƙarfafa su da kuma horar da su

22:15

  • Horarwa tana ratsa zukatan mutane

  • Yara suna bukatar horo iri-iri