Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

10-16 ga Oktoba

MISALAI 7-11

10-16 ga Oktoba
 • Waƙa ta 32 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kada Ka Bar Zuciyarka ta Karkata”: (minti 10)

  • Mis 7:6-12—Mutane marasa wayo suna yawan faɗawa cikin matsala a ibadarsu (w00-E 11/15 29-30)

  • Mis 7:13-23—Yanke shawara marar kyau yana iya jawo matsala (w00-E 11/15 30-31)

  • Mis 7:4, 5, 24-27—Hikima da fahimi za su tsare mu (w00-E 11/15 2931)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mis 9:7-9—Mene ne yadda muka bi shawara take nunawa game da mu? (w01-E 5/15 29-30)

  • Mis 10:22—Mene ne albarkar Jehobah ya ƙunsa a yau? (w06 6/1 14-18 sakin layi na 3-16)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 8:22–9:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.5—Ka gayyaci mutumin zuwa taro na ƙarshen mako.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.5—Ka gayyaci mutumin zuwa taro na ƙarshen mako.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 186 sakin layi na 5-6—Ka gayyaci ɗalibin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 83

 • Abin da Tsararku Suka Ce—Wayar Selula (Mis 10:19): (minti 15) Tattaunawa. Ka soma tattaunawar ta wajen saka bidiyon nan Abin da Tsararku Suka Ce—Wayar Selula. (A JW Library, ka duba ƙarƙashin LITTATTAFAI > BIDIYOYI > MATASA.) Bayan haka, ka tattauna talifin nan da aka saka kusa da bidiyon, mai jigo “Me Ya Kamata Na Sani Game da Aika Saƙo ta Wayar Selula?” Ka nanata batun da ke ƙarƙashin kan maganar nan “Shawara Game da Aika Saƙo.”

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 2 sakin layi na 13-22

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 152 da Addu’a

  Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.