Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Nuwamba 2017

 RAYUWAR KIRISTA

Ka Ci gaba da Kwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja

Ka Ci gaba da Kwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja

Canjin yanayi abu ne da ba za mu iya guje wa ba a wannan kwanaki na ƙarshe. (1Ko 7:31) Ko da hakan ya zo babu zato, ko kuma da saninmu, ko da daɗi ko ba daɗi, canjin yanayi yakan shafi bautarmu da kuma dangantakarmu da Jehobah. Me zai taimaka mana mu ci gaba da yin ƙwazo a ibadarmu ko da yanayinmu ya canja? Ku kalli bidiyon nan Ka Ci gaba da Ayyukan Ibada Yayin da Kake Ƙaura, sai ku amsa tambayoyin nan:

  • Wace shawara ce wani ɗan’uwa ya ba wa mahaifin?

  • Ta yaya littafin Matta 7:25 ya taimaka ma iyalin a yanayin da suke ciki?

  • Wane shiri ne iyalin suka yi tun kafin su ƙaura, kuma ta yaya haka ya taimaka musu?

  • Mene ne ya taimaka wa iyalin su saba da sabon ikilisiyarsu da kuma yankinsu?

Waɗanne canje-canje ne na fuskanta a kwana-kwanan nan?

Ta yaya zan yi amfani da darussan da na koya daga wannan bidiyon a rayuwata?