Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Nuwamba 2017

27 ga Nuwamba–3 ga Disamba

NAHUM 1–HABAKKUK 3

27 ga Nuwamba–3 ga Disamba
 •  Waƙa ta 154 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Yi Tsaro da Ƙwazo a Ibadarka”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Nahum..]

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Habakkuk.]

  • Hab 2:​1-4​—Idan muna so mu tsira a ranar hukuncin Jehobah, wajibi ne mu yi tsaro kuma mu “jira” ranar (w07 12/1 14 sakin layi na 3-5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Na 1:8; 2:6​—Ta yaya aka halaka Nineba? (w07 12/1 13 sakin layi na 3)

  • Hab 3:​17-19​—Ko da yake za mu sha wahala kafin da kuma lokacin Armageddon, amma wane tabbaci ne muke da shi? (w07 12/1 14 sakin layi na 10)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Hab 2:15–3:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) hf​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara (minti 4 ko ƙasa da hakan) hf​—Ka riga ka ba da ƙasidar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.03 3-5​—Jigo: Za Ka Iya Taimaka wa ’Yan’uwa a Ikilisiyarku?

RAYUWAR KIRISTA