•  Waƙa ta 26 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Mene ne Jehobah Yake Bukata a Gare Mu?”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Mikah.]

  • Mi 6:​6, 7​—Jehobah ba zai amince da ibadarmu ba idan ba ma bi da mutane yadda ya kamata (w08 5/15 6 sakin layi na 20)

  • Mi 6:8​—Ƙa’idodin Jehobah ba su da wuyan bi (w12 11/1 22 sakin layi na 4-7)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mi 2:12​—Ta yaya wannan annabcin ya cika? (w07 12/1 10 sakin layi na 6)

  • Mi 7:7​—Me ya sa ya kamata mu “jira” Jehobah? (w03 9/1 18 sakin layi na 20)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mi 4:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Za 83:18​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 3:14​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 132 sakin layi na 20-21.

RAYUWAR KIRISTA