• Waƙa ta 86 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki”: (minti 10)

  • Mis 31:10-12—Tana da riƙon amana (w15 1/15 20 sakin layi na 10; w00 4/1 30 sakin layi na 9; it-2-E 1183)

  • Mis 31:13-27—Tana da ƙwazo (w00 4/1 30 sakin layi na 10; 31 sakin layi na 1)

  • Mis 31:28-31—Tana ƙaunar Allah kuma ta cancanci yabo (w15 1/15 20 sakin layi na 8; w00 4/1 31 sakin layi na 25)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mis 27:12—Ta yaya za mu mai da hankali da irin nishaɗin da muke yi? (w15 7/1 8 sakin layi na 3)

  • Mis 27:21—Ta yaya ake gwada mutum da ‘yabon da ake yi masaʼ? (w11-E 8/1 29 sakin layi na 2; w06 11/1 28 sakin layi na 13)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 29:11–30:4

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA