Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Nuwamba 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | WAƘAR WAƘOƘI 1-8

Ka Yi Koyi da Bashulammiya

Ka Yi Koyi da Bashulammiya

Me ya sa ya kamata bayin Jehobah su yi koyi da wannan Bashulammiya?

2:7; 4:12

  • Ta jira sai mutumin da ke ƙaunarta sosai ya aure ta

  • Ba ta yarda wasu su rinjaye ta ta fita zance da kowane mutum da ya neme ta ba

  • Tana da sauƙin kai da hankali da kuma aminci

  • Ba ta yarda a yaudare ta da zinariya da kuma daɗin baki ba

Ka tambayi kanka:

‘Wanne cikin halin Bashulammiya ne zan yi koyi da shi sosai?’