Jehobah yana so mu ji daɗin aikinmu kuma ya koya mana yadda za mu yi hakan. Za mu iya jin daɗin aikinmu idan muka kasance da ra’ayin da ya dace.

Za ka iya jin daɗin aikinka idan ka . . .

3:13; 4:6

  • kasance da ra’ayi mai kyau

  • yi tunani a kan yadda aikinka yake amfanar mutane

  • yi aiki tuƙuru, amma idan ka bar wurin aiki, ka mai da hankali ga iyalinka da kuma ibadarka